Yanda zakayi maganin matsalar shan cajin wayarka
Assalamu alaikum en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon videon kamar Yanda kuka sani ko kuma na fadamuku a farkon bayanin Yau insha Allah za muyi bayani ne akan Yanda zakuyi maganin matsalar battery na wayarku.
Electron
Wannan Application din yana da matukar Muhimmanci, domin zai Baku damar sanin halin da battery din wayarku yake ciki, wani lokacin mukan samu matsalar karewar caji da wuri ko kuma yin caji da charger da bata dace ba, dan haka wannan Application din zai matukar taimaka muku gurin gano dukkanin matsalar wayarku wacce ta shafi battery.
Domin downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannan shine bayanin mu na yau Munhode.