Yanda zakana dakko Application na kudi
Assalamu alaikum en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon videon kamar Yanda kuka sani ko kuma na fadamuku a farkon bayanin Yau insha Allah za muyi bayani ne akan Yanda zaka mallaki Kowanne Application kyauta
Meyasa wannan Abu yake da muhimmanchi
Kamar Yanda kowa ya sani ne a cikinmu duk wani Application me muhimmancin gaske za kuga an saka shi na kudi ne mutum baze iya dauko shuba harse ya biya kudi ko kuma za kaga akwai application din da kyauta ne amma gaba daya ba zaka iya amfani da kayan cikinsaba baki daya harse ka biya kudi .
Tom, shiyasa wannan video yake da muhimmanci domin ze temaka maka wajan kaga baka wani biya kudi don dauko kowanne kalar Application Ba Application kadaiba Hatta games ma da muke yi wanda za kaga wasu ba zamu iya daukosuba seda kudi to kai tsaye a wannan Application zamu iya mallakarsu .
Donhaka idan kana so ka duko wannan Application cikin sauki ba tare da kasha wahala ba
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannan shine bayanin mu na yau Munhode.