Yanda zaka karawa wayarka sauti Volume
Assalamu alaikum en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon videon kamar Yanda kuka sani ko kuma na fadamuku a farkon bayanin Yau insha Allah za muyi bayani ne akan Yanda zaka karawa wayarka Volume.
Meyasa wannan Abu yake da muhimmanchi
Sau da yawa mukan siyo waya mara sauti sosai, dan haka bama jin dadin amfani da ita, domin dole sai mun siyi Earpiece ko headphones, dan haka na kawo mana wannan Application din domin ya karo volume din wayarku domin yayi muku yadda kuke so.
Sunan wannan Application din Goodev, zaku iya samunshi a playstore, kuma bashi da nauyi kwata kwata, sannan sama da mutum miliyan 10 ne suka dakko shi.
Don haka idan kana so ka duko wannan Application cikin sauki ba tare da kasha wahala ba
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wannan shine bayanin mu na yau Munhode.