Yanda zakayi bidiyo a sirance

Yanda zakayi bidiyo a sirance 



Assalamu alaikum warahmatullahi Æ´an uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin wanda kusan ya shafi kowa da kowa


Calculator


Menene Babban aikin wannan App din?



A wasu lokutan abokanmu sukan amshi wayoyinmu na hannu wani kai tsaye yake shiga cikin inda hotunan ka yake wanda a wannan wajan yawanci mukan ajiye sirrukanmu ko kuma akwai hotunan iyalinmu ko kuma wani abu da bama so a gani... ta yanda zaka ga wani idan ka hanashi wani dole ka bashi...



To ganin hakane yasa mukazo muku da wannan App din domin ze taimaka maka wajan boye dukkan sirrukanmu na waya kamar su Hotuna Lambobi da dai sauransu... idan kanasan karin bayanin wannan App din bayan ka dakko shi kuma ka kalli bidiyon zaka fahimta da kyau.



Idan kana san downloading dinsa



Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan

Application na biyu CameraBR


Wannan wani application ne mai matukar amfani wanda zai baku damar daukar video ko daukar photo wanda zai baku damar kayi video a boye ba tare da wani ya gane ba. domin a wasu lokutan mutum ya kansu ya dau video a boye amma yana gudun wani abu, amma idan kayi amfani da wannan Application din zai baka damar dauka a sirrance.

Domin dakko wannan Application din

Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan


Wannan wani Application ne Notiguy


Sunansa Notiguy wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.



Mene amfanin wannan Application din?



Wannan Application din yana da matukar amfani domin zai taimaka maka gurin bude duk abinda kake so idan ka taba camerar wayarka ta gaba ( Selfie)

Bashi da nauyi
Bashida wahalar amfani
Kuma yana aikinsa


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.



Idan kana san downloading dinsa A play store



Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan




Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wadannan Applications din


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-