Yanda zaka nemi Admission a kasar saudia
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
Yaya darasin yau yake?
Nasan ma'abocin wannan shafi zeyi wannan tambayar, To a yau darasinmu ba Application bane, wani Web site ne wanda na tabbata da zai amfanar dakai me bibiyarmu,wannan wani Web site ne?
Amsar ita ce: A lokuta da yawa mukan nemi Scholarship a ƙasar saudiyya, to a wajan neman mukan sha wahala, ta yanda zakaga har bama game jerin jami'oin da suke bada scholarship. A don haka a wannan bidiyon muka zo muku da wani Website wanda ya haɗa dukkan makarantun da suke bada scholarship da kuma lokacin da suke rufewa da lokutan da suke budewa... banasan cikaku da bayani idan ka ziyarci wannan shafin neman scholarship a Saudiyya ze maka sauki sosai da sosai.
Idan kana san shiga wannan website É—in ka ...
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Ina fatan zaku ziyarci wannan shafi...
Wassalamu Alaikum, mun gode