Wannan website zai gyara maka dukkanin photos dinka

 

Wannan website zai gyara maka dukkanin photos dinka



Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani website ne? 


sunan wannan App din imgkits hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka dama kayiwa hotunan ka ado sosai ta hanyar karawa Gemunka baki yayi kyau kai ko kuma ma idan bakada gemun zaka iya saka ma hotonka duk kalar gemun da kake so a cikin wannan website din, kuma ba tare da wani ya gane ba matukar baya kura hoton ido sosai ba. wani abun burgewa wannan website din ba iya wannan abun yakeyi ba domin kuwa ze baka dama ka sakawa kanka zobe a hoton daka dauka ko kuma kisa dan kunne ko sarka da sauransu, hakika wannan App din yazo da abubuwa makamantan wannan wanda bazamu iya lissafo su anan ba amma kai me karatu idan ka sauke wannan App din na tabbata zakaga abubuwan dama bakai zato ba.


Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.




Idan kana san duba sa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


 Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.


Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.


Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-