Yanda zaka karawa wayarka karfin Network

 

Yanda zaka karawa wayarka karfin Network


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Speedtest. Amfanin wannan Application din shine zai fada maka duk guri mai network da guri mara network da guri wanda yafi network, misali akwai guri daya zaka ga wani lokacin nan akwai network can kuma babu network, dan haka idan kayi amfani da wannan Application din zai nuna maka duk inda yake da network da inda bashi dashi.


Kuma zaka iya amfani da wannan Application din domin gano a location din da kake, ko da baka da google map.


Sannan zaka yi amfani dashi ya zama kamar vpn.


Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin sauki



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-