Arba'una hadisi kyauta acikin wayar Android



Arba'una hadisi kyauta acikin wayar Android


Assalamu alaikum jama'a barkanmu da wannan lokacin.

dafatan muna lafiya, mun gode


Kamar yanda muka fada a cikin bidiyon wannan App din munkawowa mutane shine kamar wata kyauta ko kuma taya mutane murnar zagayowar sabuwar shekara ta musulumci don haka ta sanadiyyar hakan mukazo muku da wannan App din wanda yake dauke da Hadisan Mazon aminci Annabi Muhammad( S A W) wato Araba'una Hadith.


Sedai wani abun burgewa da wadannan hadisan an fassara sune da harshen hausa zalla, ta yanda idan aka kawo gundarin hadisin se a fassarashi izuwa harshen hausa domin karuwa da sake ganewa ga wanda basa fahimtar larabaci.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-