Yanda zaka gane asalin gaskiyar kowani chat

 

Yanda zaka gane gaskiyar ko wani chat


Assalamu alaikum jama'a barkanmu da wannan lokacin.

dafatan muna lafiya, mun gode


sau da yawa muna magana akafar sada zumunta, sannan kuma muna haduwa da abokai dabam dabam a duniya ta hanyar mabam bantan addini da launi sannan da yare.

to wannan App din babban aikinsa ze taimka maka da zaran wani ya maka magana me sauti da wani yaran ze fassara maka wannan maganar izuwa yaran da kake so, ko kuma idan kanasan ka dada saurin maganar mutumin duka ta wannan App din mun koya yadda ake amfani dashi.wannan App din yanada abubuwa da yawa zaku iya dubawa domin amfani dashi.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanansa

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Mun gode
Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-