Yanda zaka gane website na gaskiya da kuma na damfara



Yanda zaka gane website na gaskiya da kuma na damfara 


 Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban website  mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani website ne?


Da farko sunan (scamadviser) shine sunan wannan website din anyi shine domin y taimakawa mutane wajan tantance website na gaskiya dana karya. Domin kun san akwai website da yawa wanda ana kirkirar sune domin a cutar da mutane ko kuma a damfare su, amma kasan cewar ba hanyar da zasu gano hakan sai kaga mai website din ya cuce su ko ya damfare su.

Dan haka na kawo muku wannan website din domin ya sanar daku website na mutanen kirki dana mutanen banza, ma'ana yan damfara.


Yanda zakayi amfani dashi


Kai tsaye zaka shiga wannan webiste, bayan ka shiga sai ka rubuta sunan website din da kake so a duba maka ko kuma ka dakko link dinsa, daga nan wannan website din zai fada maka komai akan sa.


Domin shiga wannan website din


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Amfani dashi 


Wannan website din bashi da wahalar amfani dashi a saukake zakuyi amfani dashi, kuma na tabbata da zakuji dadin Aiki dashi (zai burge ku).


Ina fatan zakuji dadin wannan website din,

Wassalamu Alaikum

Mungode

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-