Yanda zaka ga dukkan abinda aka maka a waya
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
Sunansa (4 in 1) hakika application ne da babu shi a Playstore, sai dai yanada matukar amfani wajan bibiyar maka suwane suke daukar maka waya! ina suke shiga
idan sun dauka da kuma wasu bayanai wanda seka sauke
wannan app din zaka gansu.
Mene amfanin wannan Application din?
Babban aikin wannan app din watara zakaga mun bada aron wayarmu ko kuma ajiyarta sekaga munyi zargin
an shigar mana wani waje wanda be kamata ba domin
akwai sirrukammu, a maimakon zargin gwanda muyi
amfani da wannan app din domin fayysce mana gaskiya.
Yaya ake amfani da wannan APP din?
da fari kana shga cikinasa ze baka fuska hudu wadda
kowacce tana da matukar sauki kuma tana da matukar
saukin koya, adon haka munyi bayanin yadda ake amfani
da wadannan fuskokin a bidiyonmu.
Yadda ake download dinsa?
Kasancewar babu wannan app din a playstore..kana danna link din kai tsaye ze nuna maka rubutun larabci a browser dinka, seka danna ze fara seka shiga download dinka na browser kai install.
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.