Yanda zaka maida hotonka zuwa hoton tsofaffi

 

Yanda zaka maida hotonka zuwa hoton tsofaffi


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda ina zatan zai burge ku.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (portraitAI). Wannan Application din zai taimaka maka gurin sannin yadda shakalinka zai kasance a zamanin baya, ma'ana zamanin da babu camera masu kala da sauransu.


Kuma wannan Application din sama da mutum miliyan daya ne sukayi downloading dinsa kuma bashi da nauyi kwata-kwata, baifi MB 30 ba.


Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.



Domin downloading dinsa na Android


Download

Download

Download


Domin downloading dinsa na Iphone


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.



Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-