Yanda zaka kirkiri apolication dinka ( app clorner premium )

 


Yamda zaka iya kirkirar app dinka

Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a yau a wani sabon darasi me matukar muhimman ci wanda zamu koyamuku Yanda zaku kirkiri application da kanku 


Kamar Yanda kowa ne ya sani a cikinmu yanzu zamani da fole amfani da Applicstion ya zsmo mana wajibi ne to danhaka nema jamaa da yawa suke shaawar suma suga sunfara kirkirar application nasu na kansu 


Ayau za muyi amfani ne da wani application me matukar muhimmanci wanda ze temaka mana muna kirkirar apication dinmu muma da kanmu ba tare da shan wahala bah


Yanda application din yake

Shi wannan application da zamu muku bayaninsa ayau Yanda Yake aiki shine ze baka dama duk wani application da yake wayarko kowanne kala ko kuma kowacce kalar game kayi copy dinsa ta hanyar da maka sannan bawai normal copy bah a ze baka dama ka canja dukkan abubuwan da kake so a wannan copy da kake so kayi.


Yanda zaka kirkiri application

To tinda shi wannan application yana bamu damar muyi dukkan abin da mukeso a yayin copy hakan ze bamu dama mu kirkiri application normal yanda muke so misali mu dauka zanyi copy din whatsapp a wayata zan iya canja masa kala da suna kai hatta hoton icon ma zan iya canjamasa kunga duk wannam wata dama ceh da zan samu ta download din app din .


Abubuwan da zaka iya kara yi 

Daga cikin abubuwan da zaka iya kara yi da wannan application din shine zaka iya amfani dashi wajen boye abubuwa misali idan bana so ana ganin whatsapp dina cikin sauki babu shan wahala zan shiga na csnja masa hoto da suna ta yanda babu wanda ze gane whatsapp neh wannan .

Ga videon daze kara maka bayanin yanda ake amfani da application 


Idan wannan bayani Ya burgeka kuma kayi shaawar ka dauko wannan application to seka danna kasa

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Danna nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yauwa wannan shine daga karshe mungode kada ku manta da danna mana shere.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-