Yanda zaka goge hotonka har abada
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne
Sunansa (Disk digger ) wannan Application din mutane sama da miliyan 100 sukayi downloading dinsa kuma bashi da nauyi kwata-kwata.
Mene amfanin wannan Application din?
Amfaninsa shine zai baka damar ka goge duk wani kalar hoto da kake so. Watakila kana yawan goge hotona a wayarka, bayan ka goge to mutum zai iya amfani da wayar ka domin ya dawo da wannan hoton da ka goge, amma idan kayi amfani da wannan Application din nan ba wani wanda ya isa ya dawo da wannan hoton. Misali
Akwai lokutan da muke daukar hotona na kannenmu mata ko matanmu na aure, a lokacin da kake so ka canja wayarka ko ka saida ta zaka so ka goge wadannan hotonan. To fa a wannan lokacin idan ka goge ya gogu amma wani zai iya dawo dashi idan yayi amfani da diskdigger, amma idan ka goge shi da wannan Application din to ba wanda ya isa ya dawo dashi. Kuma koda kaine
Domin downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.