Application na camera wanda yafi na cemarar iphone kyau
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin mai matukar muhimmanci, da yardar Allah a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai amfani sosai wanda nasan zai taimaka maka sosai a wayarka ta hannu.
Wannan wani Application ne wanda sama da miliyoyin mutane suka dauko shi kuma suke amfani dashi kuma suka koyi dizainin me ban sha'awa.
Adan haka muakazo muku da wannan Application din domin amfanarku da saukaka muku wajan aiki.
domin a halin yanzu duniyar technology tana saukaka mana komai domin jin dadinmu da cigaba
na duniya.
wannan Application din halastaccene domin ya futo daga cikin rumbun dauko app wanda ake kiransa da ( google playstore).
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan wani Application ne na camera wanda yake da abubuwa da yawa wanda camerar da take da zuwa a waya bata da ita.
Camerar wayarka zata zama kamar camerar iphone ko kuma samsung
Domin downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application dinnan
Wassalamu Alaikum
Mungode.