YANDA ZAKA DAKKO GTA IV BA TARE DA NETWORK BA
A darasinmu na yau zamuyi bayani ne akan hanyar da zaka dakko GTA, wacce zakayi ta ba tare da ka kunna Network ba. Kuma zata baka damar yin duk abinda kake so kayi a cikinta.
Application din da zaka fara download dinsa
ZArchiver
Da wannan Application din zaka iya saita game din kafin ka fara yinta a wayar ka. Domin Download dinsa
GTA IV
Bayan ka gama download dinsa kawai sai ka shiga wannan website din da zan ajiye muku link dinsa, sai kuje kuyi download na game din a saukake.
Domin Download dinta
Yanda zaka saita ta a wayarka
Abu na farko
Bayan ka gama download din wadannan files din, sai ka shiga cikin application na farko, bayan ka shiga sai kaje download, a nanne zakaga file na game din.
Sai ka danna kansa zai kawo maka zabuka sai ka zabi na biyu wato Extract.
Bayan ya gama sai ka shiga cikin folder, zakaga folders da yawa a ciki, sai ka danna na farko
(Apk) zai baka damar kayi install na game din. Bayan ya gama install karka bude ta.
Abu na biyu
Zakaga wata folder mai suna Data, sai ka danna ta bayan ka danna sai kayi coping folder da suka kawo maka, sai ka kaita cikin Android-Data sai kayi pasting dinta.
Abu na uku
Zaka ga folder mai suna Obb, sai kayi mata abinda kayiwa Data. Adroid - Obb sai kayi pasting dinta.
Idan ka gama kai tsaye zaka fara buga game dinka a cikin farin ciki da annashuwa.
Domin kallon cikakken bayanin kalli wannan videon
ZAKA IYA BUDA WANNAN DARASIN
Yanda zakayi download din Dls2021 wadda akayi Hacking dinta
Assalamu Alaikum warahmatullah. yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa a wannan sabon darasin. A yau mun zo muku da hanyar da zakayi downloading din Dream league 2021 wacce akayi hacking dinta.
Kamar yadda muka sani wannan game din mai suna a sama idan zakayi amfani da ita dole komai zakayi kana bukatar kudi, domin siye-siye, misali idan kana san siyan dan wasa dole kana bukatar kudi haka ma idan kana son gyara filin wasanka. da sauransu.
Hack Dream league
wannan game din wacce muka kawo muku, an tara muku kudi sosai, ta yadda duk abinda kake so zakayi kuma a lokacin da kaso.
Mene bam-bancinta da ta asali?
Domin cigaba duba post din