Cikakkiyar scholarship daga jamiar king abdulaziz
Assalamu alaikum en uwa barkanmu da sake saduwa daku kamar yanda kuka gani Yau zamuyi bayani akan scholarship neh da tazo daga kasar saudia wannan scholarship tana da muhimmanchi saboda kowanne course akwai a cikinta kuma su zasu biyamaka visa da kudin jirgi da gun zama da komai sannan kana samun Albashi duk wata
Karatu Kyauta A Kasar Saudiyya
Muna fatan zaku karanta, daga farko har karshe, domin jin yadda zaai ku, sami wannan dama
ASSALAMU ALAIKUM
Yan uwa barkanmu da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya, a wannan lokaci.
Kamar yadda muka saba kawo muku, hanyoyin da zaku sami damar yin karatu, a kasashen waje, yauma mun zo muku da wata hanya da zaku sami damar zuwa karatu a kasar Saudiyya kuma kyauta.
Wannan Jami'a, mai suna King Abdul'aziz University, Ta bada dama ga matasan dake, da sha'awar cigaba da karatu, a wannan Jami'ar, wannan Jami'ar, ko wane irin Gurbin Karatu, dalibi zai iya samu, a cikin ta Muddin yabi tsarin dokokin dasuka zayyana kamar hakan.
1. Idan Dalibi Degree zai nema kada yai kasa, da shekara 17 a duniya.
2. Kada yayi sama da shekara 25
3. Certificate dinsa kada, ya haura, shekara uku da kammalawa.
Misali mutumin daya kammala karatu, a 2018 2019 2020 ' 2021 kunga kenan, Wanna zaiyi shekara uku kenan, amma wanda yayi 2017 bazai yi ba
Sannan kuma kada Certificate dinsa na sakandire yayi kasa da, verry good, idan iya good ne, ko Pass ba lalle bane yayi.
Kazalika kuma ana bukatar dalibi ya kasance, Yana da cikakkiyar lafiya sannan kuma ya kasance, bashi da wani ciwo da, zai iya gogawa mutane bawai irin su olcer ake nufiba.
Haka zalika ana bukatar dalibi ya kasance Mai bin doka, Ta, wani bangaran kuma dalibin ya kasance bashi da wani Scholarship, a daya daga cikin jami'o'in ita wannan kasa ta Saudiyya.
Ga link din videon cikakken sharhin Yanda ake cikewa
Ga link din : Danna nan
Idan network dinka baya da karfi sosai website zena dan baka matsala sbd yana da nauyi se aci gaba da jarrabawa
Muna godia sosai