Game dinda bazaka taba iya goge taba saboda Dadi
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokaci ya darasinmu na yau na zo muku da wata game mai matukar dadi mai suna Fun race 3D.
Fun Race 3D
Wannan game ce mai masifar dadi wacca sama da mutum miliyan dari ne sukayi download dinta 100M, dan haka kaima zaka ji dadinta idan ka dakko ta.
Mai take bukata?
Mai sauƙin wasa, wasa mai ban sha'awa sabon wasan tsere.
Guji matsaloli, yi sauri, doke sauran.
Hankali: Kar a fada cikin ruwa.
Domin Download dinta
Zakaje play store kayi download dinsa.
Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi.
Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.
Mungode.
Wassalamu Alaikum.