Meyasa kudi Yake raguwa a YouTube da blogger

 


Meyasa kudi yake raguwa a YouTube da kuma website



Assalamu Alaikum warahmatullah En uwa barkanmu da saduwa daku.



Da yawa daga cikin ku en uwa masu Youtube channel ko kuma blogger maana website musamman wanda suke aiki da Adsence a cikinku idan kun kula sosai Musamman sabi za kuna ganin Kudin da kuke samu a YouTube Suna raguwa a watan nan na January da February


nasan Da yawa daga cikinku idan sunga hakan za suna damuwa sosai to karku ba komai bane duk farkon shekara haka tana faruwa Normal neh saboda company din da suke bada talla suna sake budget ne na shekara a watanninnan shine kawai.



kada ku manta da shere wassalam

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-