Canje-canjen da kamfanin whatsapp sukayi a farkon shekarar nan ze iya sanya a rufemaka account baka sani ba .
A farkon shekarar nan data gabata ne Babban kamfanin sada zumunta na zamani wato whatsapp suka canja dokokin me amfani da manhajar tasu saboda wasu en alamura na tsaro da suke faruwa tsakaninsu da wasu kamfanunuwan.
A cikin dokokin da suka canja akwai cewa Yanzu manhajar ta whatsapp za tana daukan bayanan mu gaba daya da yardarmu tana turawa abokiyar tata facebook.
Yanzu haka wannan canji da yazo daga kamfanin na whatsapp Ya farawa bayyanarwa mutane idan suka shiga whatsapp dinnasu da wannan sigar.
Musamman wadanda sukayi update da manhajr.
Donhaka idan sakon ya bayyana kana da damar kayi accept ko kuma kaki yi , amma kamar yadda yazo a sanarwar da kamfanin ya fitar wannan sako zeci gaba da bayyanarwa jamaa har zuwa kwanan watan 8/2/2021 daga nan duk wanda be danna alamar yarda da sharadinnasu ba to zasu haramta masa amfani da manhajartasu.
Wannan de shine donhaka Yanzu shawara ta rage garemu
Wannan sako Yana da matukar Muhimmanci a temaka a yadashi tare da en uwa